Posts

Showing posts from September, 2019
NAINAH (HASKENA) Episode_________40----44 Admin 002 Dahiru Muhammed Faila Rijau Niger State @Whatsapp 08039127523 Da Sauri Ya dauketa ya nufi mota da ita, Fahad Ya bude masa ya shiga Yana rungume da ita, Rauda wani kallo ta Watsawa mufeedah kafin taja dogon tsaki ta shiga Tata motar Tabi bayansu, Mufeedah ko ajikinta "sai nayi ajalinki Nainah indai baxaki bar min mijina ba taja tsaki ta fice, "Fahad be fast jinin na xuba sosai kada ya qare, bana so na rasata, "abokina Baka ga saurin da nake bane? Kayi haquri ynxu xamu isa, Ya tsura mata ido, kallonta yake sosai yana jin sonta da tausayinta, ya cire rigar jikinsa ya rage daga shi sai singlet yasa rigar yana tare mata Jini, Sun iso asibitin itama Rauda ta iso, a tare suka fito yana dauke da ita a hannunsa, Kai tsaye emergency aka nufa da ita, Sai safa da marwa yake hannuwansa goye a bayansa, 'brother ka kwantar da hankalinka Nainah xata sami sauqi harta tashi, Fahad yayi xugum yana kallonsa S...